Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:امام حسین ع)
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
5477 2019/06/15 Dirayar Hadisiyazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim
-
MENENE ISNADIN TSINUWA DARI DA GAISUW DARI A ZIYARAR ASHURA?
11007 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da yadda ake karanta ziyarar Ashura ga wanda baya da lokacin karanta gaisuwa ko tsinuwa daya-bayan-daya, to zai iya karanta ziyarar ta wata fuska kuma ya samu ladan. An ruwaito daga Imam Hadi
-
WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
10750 2012/07/26 Sirar ManyaMayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance ( don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu ) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da rauna
-
Me ya sa ‘ya’yan imamu Husain suka girmi ‘ya’yan imamu Hasan (a.s)?
6285 2012/07/25 تاريخ بزرگانWannan ba wani abin mamaki ba ne, domin ba wata hujja ta al ada da ta hankali da ta hana ya yan kani su girmi ya yan wa, mussam idan ya zamana tazara tsakanin yan uwa biyun ba mai yawa ba ce kamar yad
-
Me ake nufi da Kalmar Rayuka, wadda ta zo a cikin Ziyarar Ashura? “Aminci ya Tabbata a gare ka ya Baban Abdullah da Rayukan da suka Sauka a Farfajiyarka”
13125 2012/07/24 Dirayar HadisiAbin da ake nufi da Kalmar Rawukan da suka sauka a Farfajiyarka su ne Shahidai, wadanda suka yi Shahada tare da Shugaban Shahidai ( A.s ) a Filin Karbala. Wadannan su ne Dalilan da suke Tabbatar da
-
ta ya ya annabi Sulaiman (a.s) bayan mutuwar dan shi ya zamanto ya na rokon mulki da shugabanci, amma imam Husain (a.s) bayan mutuwar dan shi sai ya ce: ya Ali bayan ka wannan duniyar ba ta da wani amfani?
27961 2012/07/24 TafsiriDuk da cewa zancen annabi Sulaiman ( a.s ) ya na hikaya ne na daukakar matsayi da kuma yakini da Sulaiman ya ke da shi zuwa ga rahamar Allah marar karshe wanda ba za ka hada da sauran mutane ba, amma